Olujonwo Obasanjo, ɗa ga tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo, ya sanar da shiga ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’, wadda ke fafutukar ganin Shugaba Bola ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon Darakta Janar na Hukumar DSS, Yusuf Magaji Bichi, a matsayin Shugaban Hukumar ...
Mai Faɗa Aji Ekpemupolo, wanda aka fi sani da Tompolo, ya buƙaci shugabannin ƙungiyar 'PBAT Door-to-Door Movement' da su yi aiki tukuru domin tabbatar da ...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta tabbatar da cewa nau’in cutar Ebola da aka gano a Abuja shi ne “Bundibugyo”, kuma har yanzu ...
Ministan Ƙasa na Tsaro, Bello Matawalle, ya bai wa wasu mambobi takwas na Majalisar Dokokin Jihar Zamfara motocin SUV, bayan ...
Ministan Tsaro kuma tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya jagoranci sauya sheƙar ƴan majalisar dokokin Jihar ...
Dakarun Haɗin Gwiwa na Operation Haɗin Kai sun kashe aƙalla mayakan ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP 103, tare da lalata manyan ...
Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM), mai mulki a Jihar Bauchi, ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Bauchi, ...
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaron Daji ta Ƙasa (NFSS) mai suna Lawrence Cletus ɗan shekara ...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Bauchi na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Barista Ibrahim Muhammad Kashim, ya fice daga jam’iyyar.
Ma’aikatan Lafiya ta Jihar Katsina (Assembly of Health Care Professionals) ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na kwanaki ...
Dakarun Sojojin Nijeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargi da garkuwa da mutane, sun ceto wani mutum da aka sace, ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results